Neman tai mako

in CybeRN3 years ago

Ina gaisuwa,
Ina fata munanan lafia, na rubuta wanna rubutun me ha tai mako da na ke so gareku.
Don Allah ina son ku Yi mini hadin hannu, abubuwa ba su tafiya dai dai, kowane Rana. Na zo in gayawa kowa yanayin da rayuwan take tafiya a wuri na, Bida ga wahalan da Ina a ciki ban Sami shi ko asalale,
Ina rokonku ku talafa mini da abin da zaku iya.
Nana iya rubuta abu da kwancin rai, in Ina kokarin rubuta abu na Kan ji Rashi kwaciyan Rai.
Ya mutanen steem, ku tai makeni.
Wuya ta Yi mini yawa,
Kutalafamini.

Na bada gaskiya za ku tai makeni shiya sa na kawo masalana a wurin ku.
Na gode
Allah ya saka ma kowa alkairi, Amiin

Coin Marketplace

STEEM 0.17
TRX 0.13
JST 0.027
BTC 61728.21
ETH 2680.80
USDT 1.00
SBD 2.56