Saying of the prophet muhammad S.A.W

in #saying7 years ago

Manzon Allah s.a.w ya ce dauk Wanda yakaranta wannan addua koda sau daya ne a raiyuwarsa allah zai bashi ladan aikin hajji 360da ladan 'yanta bayi 360 da ladan sadaka da dirhami 360da ladan saukar alqura'ani360 da ladan yayewa bayi 360bakin ciki da quncin rayiuwa Manzon allah yana fadar haka sai jibrilu yaxo yafadamasa uban giji ya rantse da ikonsa da mulkinsa duk wanda yafadi addu'ar nan a cikin alummarka koda sau daya ne allah ya lamunce masa abubuwa bakwai

1xai rabashi da talauci
2xai kiyayeshi daga tambayar munkar da nakir
3xai kiyayeshi daga matsewar kabari
4xai haramtamasa shiga wuta
5xai kiyayeshi daga mutwa katsam
6xai bashi damar keta siradi
7xai tsare shi daga fushin shugaba azzalumi marar adalci.
لاإله إلا اللَّه الجليل الجبار
لااله الا اللَّه الواحد القهار
لااله الا اللَّه الكريم الستار
لااله الله الكبير المتعال
لااله الا الله وحده لاشريك له الها واحدا ربا وشاهدا احدا وصمدا ونحن له مسلمون
لااله الا الله وحده لاشريك له الها واحدا ربا وشاهدا احدا وصمدا ونحن له عابدون
لااله الا الله وحده لا شريك له الها واحدا ربا وشاهدا احدا وصمدا ونحن له قانتون
لااله الا الله وحده لاشريك له الها واحدا ربا وشاهدا احدا وصمدا ونحن له صابرون لااله الا الله محمد رسول الله اللهم اليك فوضت امري وعليك توكلت يا ارحم الراحمين
LA ilaha illallahul jalilil jabbar
LA ilaha illallahul wahidul qahhar
LA ilaha illallahul karimus sattar
LA ilaha illallahul kabirul muta Al
LA ilaha illallahu wahdahu lasharika lahu ilahan wahidan warabban washahidan ahdan wasamadan wanahnu lahu muslimun
LA ilaha illallahu wahdahu lasharika lahu ilahan wahidan rabban washahidan a hadan wasamadan wanahnu lahu Abidun
LA ilah illahu wahdahu lasharika lahu ilahan wahidan ahdan wasamadan wanahnu lahu qanitun

Katurawa yan uwa musulmai domin suma su samu ladan wannan adduaa

Coin Marketplace

STEEM 0.16
TRX 0.15
JST 0.029
BTC 56554.08
ETH 2343.73
USDT 1.00
SBD 2.41